IQNA - Za a iya ganin karatun Hadi Muhamadmin, mai karatun kasa da kasa na kasarmu, daga aya ta 73 zuwa ta 75 a cikin suratul Zamr mai albarka da aya ta 23 a cikin surar Ahzab mai albarka.
Lambar Labari: 3491311 Ranar Watsawa : 2024/06/09
Sheikh Zuhair Jaeed a hirarsa da Iqna:
IQNA - Babban jami'in kungiyar Islamic Action Front na kasar Labanon ya jaddada cewa: Shahidi Raisi mutum ne na musamman kuma babban misali na jami'in da yake riko da ka'idojin Musulunci da koyarwar kakansa manzon Allah (SAW) kuma mai goyon bayansa. dukkan al'ummar duniya da ake zalunta da 'yantacciyar kasar, musamman al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3491225 Ranar Watsawa : 2024/05/26
Tehran (IQNA) Ra’isi ya bayyana cewar siyasar matsin lamba da barazana ba za su sanya al’ummar ta yi watsi da haƙƙoƙinta
Lambar Labari: 3486173 Ranar Watsawa : 2021/08/05
Tehran (IQNA) A yau ne jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya tabbatar da zababben shugaban kasar a zaben da aka yi masa.
Lambar Labari: 3486164 Ranar Watsawa : 2021/08/03